Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wani sabon bidiyo ya nuna lokacin da mai kula da jakunkunan matafiya a filin jirgin sama ya sace jirgin sama na kamfanin Alaska kafin ya tafka hatsari, ya mutu.
Sadiq, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa,wanda aka sace a harin jirgin kasan da 'yan ta'adda suka kai a watan Maris, ya canza kamanni bayan an sako shi..
Wani 'dan Najeriya magidanci mai suna Baba Lawal yayi shagalin bikin sallah babba inda har ya bayyana hotunansa tare da matansa uku reras da 'ya'yansaa 19.
Antoni janar na tarayya, AGF Abubakar Malami ya auri diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Nana Hadiza Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, 8 ga watan Yulin 2022.
An tattaro cewa, kwastomam ya sharbawa karuwar wuka ne bayan fada ya kacame a tsakaninsu saboda ta ki karbar N1000 da ya bata bayan ya kwanta da ita a ranar.
Afrika tana kunshe da manyan masu kudi maza da mata wadanda suka tara tsabar dukiyarsu a fannoni daban da suka hada da samar da ababen bukata, kayan abinci.
Wani bidiyo ya bayyana inda wani rago ya haye rufin wani bene mai hawa biyu a Ajegunle, jihar Legas, wanda yasa aka dinga tambayoyi kan yadda ragon ya kai nan.
A wata wallafa da mawakin ango Lilin Baba yayi a shafinsa na Instagram, ya zuba zankada-zankada hotunan shi tare da kyakyawar amaryarsaa jaruma Ummi Rahab.
Bayan Tinubu ya yi wannan sanarwar, 'yan Najeriya zasu so sanin karin bayani game da wannan 'dan siyasan haifaffan jihar Borno. Shettima makusancin Tinubu ne.
Aisha Khalid
Samu kari