Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Cibiya bincike ta najeriya ta NIMR ta bayyana vewa ta gano wani sabon nau'in sauro mai yada cutar maleriya mai suna Anopheles Stephensi a arewacin Najeriya.
Wani bidiyon kyawawan 'ya'ya da zukekiyar matar gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, suna shanawa a jirgin sama ya matukar daukar idon jama'a masu kallo.
Fitaccen biloniyan 'dan kasuwan Najeriya, Prince Arthur Eze, ya samu karbar katafaren jirgin saman da ya siya kirar Gulfstream G450 kan kudi har N63 biliyan.
Kamar yadda tace, mazan Najeriya suna kasancewa maza nagari bayan an yi aure saboda suna bautawa mata tare da mayar da su tamkar gimbiyoyi kuma suna da kyau.
Karuwar da rabin jikinta tsirara ne a bidiyon, ta yi wannan dirar ba-zatan ne bayan asalin budurwar matashin ta bayyana babu zato balle tsammani a dakin otal.
Wata kyakyawar matashiyar budurwa mai shekaru 23 ta aure mahaifin saurayinta mai shekaru 89 a duniya bayan ta kama saurayin nata yana cin amanarta dumu-dumu.
Wani gagarumin karar fashewar abu ya tashi a farfajiyar ofishin sakataren gwamnatin jihar Kogi, Dr. Folashade arike Ayoade.Ofishin shi ne kusa da Ligard Street.
Hukumar EFCC, ta kama wasu bokaye biyuda wani 1 wadanda suka hada kai wurin damfarar mai neman kujerar 'dan majalisar wakilai a Ekiti, kudi har N24 miliyan.
Bidiyon wani dan sanda kai tsaye ba tare da fargaba ba ya na amsar cin hanci a hannun jama’a ya bayyana a yanar gizo.Da alamu masu wucewa ne a kan babban titin.
Aisha Khalid
Samu kari