Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kyawawan hotuna da bidiyoyin wurin kamun 'dan sarkin Kano, ango Kabiru Aminu Bayero da zukekiyar amaryarsa, Aisha Ummarun Kwabo sun matukar kayatar da jama'a.
Daraktan kudi da asusu na Hukumar Cigaban Niger Delta, Eno Ubi Otu, a halin yanzu yana hannun jami'an Hukumar Yaki da Rashawaka zargin sama da fadi da N25b.
Wata matashiyar budurwa wacce ta kammala digiri ta shiga gasar TikTok inda mutane ke bayyana abinda suka karanta a makaranta da kuma sana'ar da suka koma kai.
Fitaccen mawakin gambara, Eedriss Abdulkareem, ya mika godiyarsa ga matarsa Yetunde kan bashi kyautar kodarta da tayi kuma aka samu nasarar yi masa dashenta.
Wan 'dan Najeriya ya samu jinjina da yabo daga jama'a bayan ya basu shawarar yadda zasu gujewa 'yan damfara.Matashin yace yana sana'ar POS ne sama da shekaru 5.
Kimoi Jerotich, wata mata mai yara uku ta bai wa jama'a mamaki bayan wasikar daukar aikin da tayi wa yaranta biyu ta bayyana. Zata dinga biyansu 105k a sati.
Festus Keyamo, yace Oluremi Tinubu, matar 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ita ce zata jagoranci cocin Aso Rock idan mijinta ya zama shugaban kasa.
Kwamitin Zamfara na gurfanar da laifukan da suka shafi 'yan bindiga sun ce har sai Bello Turji, fitaccen shugaban 'yan bindiga ya ciki jama'a ya mika makamansa
Najeriya da gwamnatin Amurka sun kammala yarjejeniyar dawo da sama da $23 miliyan na kudin da Marigayi Janar Sani Abacha ya handama tare da boyewa a kasar.
Aisha Khalid
Samu kari