Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu miyagu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai farmaki babban asibitin Abdulsalami Abubakar dake garin Gulu a karamar hukumar Lapai, Niger sun kashe mutum 2.
Majalisar jihar Kogi ta yi kiran gaggawa ga kamfanin siminti na BUA kan fili mai girman kadada 50,000 da ake zargin ta siya shekaru 10 da suka gabata basu biya.
A kokarin dakatar da gurfanarsa a gaban kotu kan zargin safarar miyagun kwayoyi,Abba Kyari ya mika bukata a gaban kotu kan tayi watsi da zarginNDLEA take masa.
Fitaccen malamin dake zaune a Kaduna, Ahmad Gumi, a ranar Litinin ya tarbi ‘dan takarar jam’iyyar Labour da mataimakinsa, Datti Baba-Ahmad a giansa dake Kaduna.
Wani mutum mai shekaru 37 mai suna Godwin Idumu ya gurfana gaban wata kotun majistare a Ikeja dake jihar Legas bisa zarginsa da bibul hudu masu kimar N72,230.
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta bayyana yadda ta damko wani ‘dan sanda da ake zargi da bindige abokin aikinsa har lahira sakamakon hargitsin da ya hada su.
Kyaftin din kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa ya gina katafariyar makaranta inda ya karanta iyayensaa Musa da Sarah ta hanyar sanyawa makarantar sunayensu.
Dakarun sojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun yi nasarar dakile harin da aka kai musu a daren Litinin a Mafa dake jihar Borno, Zagazola suka gano.
Yan bindiga sun kai farmaki cocin Celestial dake yankin Felele a Lokoja, babban birnin jihar Kogi.’Yan bindigan sun kai mummunan harin ne da yammacin Lahadi.
Aisha Khalid
Samu kari