Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bashir Ahmad, mai bai wa shugaban kasan shawara kan sadarwa mai dogaro da fasahar zamani, ya zolayi Peter Obi, ‘dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar LP.
A kalla ‘yan ta’adda 30 ragargazar dakarun sojin saman Najeriya,NAF, ta jiragen yaki yayi ajali yayin wani samame da suka kai maboyar Sububu a jihar Zamfara.
A wani abinda yayi kama da cigaban arangama tsakanin kungiyoyin ta’addanci masu hamayya da juna, mayakan ta’addancin ISWAP sun kai farmaki maboyar Boko Haram.
Kwamitin yaki da dabanci na gwamnatin jihar Zamfara sun sanar da kama wasu mutum 3 da ake zargi da samarwa ‘yan bindiga layikan waya, da maganin karfin maza.
A daren Asabar ne fasinjoji 2 suka rasa rayukansu inda aka yi garkuwa da wasu 3 bayan ‘yan bindiga dauke da miyagun makamai suka mai hari iyakar Magamar Jibia.
Ana zargin sojoji da harbe wani mutum mai suna Danjuma Adamu tare da ‘dansa Jafet Danjuma kan hana rushe gidansu da ke Barakallahu a Igabi ta jihar Kaduna.
Rundunar ‘yan sandan Zamfara ta ceto mutum 27 da aka yi garkuwa dasu a kauyukan Akawa, Gwashi, Tungar Rogo da Anka wadanda ‘yan bindiga suka kai sansanoninsu
Etta Ng Chok, diyar Jackie Chan Kong-sang an gan ta tana layin bara domin karbar abinci a Toronto duk da mahaifinta yana da dukiyar da ta kai $400 miliyan.
Angwancin wata amarya mai shekaru 18 da angonta mai shekaru 29 ya tsinke bayan amarya ta samu ciwon zuciya kuma ta mutu yayin da suke saduwa a daren farko.
Aisha Khalid
Samu kari