Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Duk da hukuncin kotu da ya bukaci Najeriya ta mayar da shugaban kungiyar ‘yan IPOB kasar Kenya tare da biya da diyyar N500m, gwamnatin tarayya ta ki sakinsa.
An harbe wani ango har lahira a yayin da ake tsaka da shagalin bikinsa a cikin kuskure inda aka bar wa amarya gawarsa kwance cikin jini cike da tashin hankali.
Dan kasar China da ya halaka Budurwarsa a jihar Kano mai suna Ummulkulsum Sani Buhari, Geng Quangron, ya dire gefe yace bai kashe budurwarsa ba a kotun Kano.
’Dan jarida kuma mai masaukin baki na gidan talabijin din Arise,Rufai Oseni,ya bayyana cewa a kagauce suke jiran ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC.
Jami’an ‘yan sandan ofishin Ijora Badia na jihar Legas sun damke wasu mutum hudu da ake zargi da kwarewa wurin satar ababen hawa tare da tarwatsa da siyarwa.
Wata budurwa ta dinga farin ciki da mijinta a soshiyal midiya kan yadda yayi mata ayyukan kauye kuma ta bayyana bidiyon domin nuna hazakarsa da soyayyarsa.
Wata mata ‘yar kabilar Ibo ta roki Ooni na Ife, Oba Adeyeye Oguwusi da ya aureta matsayin mata ta goma. Matar a wani bidiyo da ta bayyana tace ita ‘yar Abia ce.
Babban bankin Najeriya a ranar Laraba, 26 ga watan Oktoban 2022 ya bayyana cewa zai sauya tsarin wasu kudin Najeriya. Gwamnan Babban bankin ya bayyana hakan.
Wani miji mazaunin gida mai suna Gyang Gyang ya maka matarsa mai suna Jemima a gaban wata kotun gargajiya dake Nyanya kan cewa bata masa biyayya kuma tana fita.
Aisha Khalid
Samu kari