Aisha Khalid
4747 articles published since 22 Agu 2019
4747 articles published since 22 Agu 2019
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda matarsa ta fice da ATM dinsa ta yi siyayya har da wacce ba a bukata.Sai dai ta bashi hakuri tare da neman yafiya.
Bill Gates, fitaccen biloniyan nan ya ci karo tare da fadawa tarkon soyayyar Mark Hurd, tsohuwar matar mamallakin Oracle bayan shekaru biyu da karewar aurensa.
'Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sha alwashin tabbatar da dawowar zaman lafiya a Yobe idan an zabe shi. Zai bude iyakokin kasar.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yana fatan a yi zaben 2023 kuma kada a samu dalilin daga shi saboda duniya duk Najeriya take kallo.
Jarumi Adam Zango ya saki bidiyo inda ya ke bayyana cewa zai rabu da matarsa saboda ta fifita kasuwancinta fiye da aure. Yace ya gama aure kuma ba zai sake ba.
An yi gagarumar arangama tsakanin mayakan Boko Haram da mayakan ISWAP a yankunan Kuwa Nguori da kauyen Ngoldiri dake kusa da Timbuktu da ke Damboa a Borno.
Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a ranar Juma'a da ta gabata ya aurar da diyarsa, Gimbiya Fatima Nuhu Bamalli ga angonta Abubakar Audu.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto sun tabbatar da cafke wasu 'yan daban siyasa har su 10 a yankunan Kangiwa Square da Hubbare a jihar. An aika su magarkama.
Namibia kasa ce a Afrika wacce ke da mutane 2.5 miliyan amma ake amfani da kwaroron roba miliyan 45. Hakan yasa cutar kanjamau tayi karanci a fadin kasar duka.
Aisha Khalid
Samu kari