Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata budurwa ta gurfana tare da durkusawa a gaban ‘dan uwanta a yayin da ake bikin yayesu daga jami’a. Ta kawata ‘dan uwanta da rigar kammala karatun nata.
Hukumar ICPC ta kama fitaccen mawakin Najeriya D’banj kan zarginsa da wasu harkokin damfara da suka shafi N-Power. Ya ki amsa gayyatar da farkon kiran shi.
Malama Nuhu Ribadu, tsohon shugaban EFCC ya bayyana cewa ba zai ba zai garzaya kotun koli ba don daukaka karar zaben fidda gwani. Yace ya rungumi kaddaraa.
Miyagun ‘yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki Unguwar Wuse Zone 5 dake Abuja inda suka halaka mutum 1 tare da harbin wasu 2. An nemii wasu an rasa.
Shugaba Buhari zai garzaya kasar Guinea Bissau inda zai amsa gayyatar Shugaba Sissalo. Za a karrama shi da lambar yabo mafi daraja a fadin kasar kan kokarinsa.
Fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna neman dauki daga gwamnatin tarayya bayan shakar iskar ‘yanci.Sun rasa ayyukansu da kadarori yayin da aka sace su.
Yayin da shugaba Buhari da ministan tsaro, Bashir Magashi suke jSokoto domin halartar wani taron sojoji, ‘yan bindiga sun halaka ‘yan sanda 3 da ‘yan kasuwa 3.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sabbin dokokin hada-hadar kudi a kasar nan. Ta kayyade adadin kudin da za a iya fitarwa ga jama’a da kuma kungiyoyi duk mako.
Wani ‘dan haya mai suna Onitiju ya maka mai gidan hayansa kotu saboda ta ki siyar masa da gidan da yake ciki duk da sun fara ciniki kuma ya siyar da kadarori.
Aisha Khalid
Samu kari