Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya hadu da mawallafi Jafar Jafar a farfajiyarGidan Chatham a ranar Litinin a birnin Landan. Sun sha hannu da juna.
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Dakta Aliyu Usman Tilde, yayi murabus. Kwashi nan ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook inda ya bayyana dalilin hakan.
Farashin tikitin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna yayi tashin gwauron zabi inda aka kara N1000, N1500 da N3000 kan kowanne tarago d sha cigaba da aiki a yau.
Wata mummunar arangama tsakanin jami’an sojin ruwa da na ‘yan sanda yayi ajalin ‘dan sanda mai mukamin ASP. An gano cewa har da masu wucewa 3 lamarin ya ritsa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Dan takarar shugaban kasa a NNPP, ya roki Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da ya rage kudin makaranta a jami’arsa don ‘yan Najeriya.
Mutane shida ‘yan gida daya sun sheka lahira bayan cin abincin dare wanda ake kyautata zaton tsaka ce ta shiga cikin miyar kuma suka ci suka koshi a jihar Ogun.
Wani mai amfani da shafin Twitter da @TheOnlyCleverly ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar bayan ya wallafa wani kulunboton sihiri da aka yi don hada wasu.
‘Yan bindiga dake yankin dajikan Funtua sun kai farmaki kan masu sallar Isha’i a daren Asabar, sun sace mutane masu yawa. Sun harbe limami tare da raunata wasu.
‘Daban takarar gwamnan jihar Kaduna kuma Sanata mai wakilcin mazabar Kaduna ta tsakiya, Uba Sani, yace Kaduna zata yi kewar El-Rufai bayan kammala mulkinsa.
Aisha Khalid
Samu kari