Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Cordelia mace ce mai shekaru 59 a duniya kuma hanyar bayyana kanta na farko shi ne farcen ta da suka kai tsayin inci 12,mazauniyar yankin Virginia din a Amurka.
Seyi Tinubu, ‘dan Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya jagorancin tawagar matasan APC sun ziyarci Buhari a Daura, Katsina.
Tsofaffin zakarun kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles su 27 sun dira jihar Kano domin gangamin yakin neman zaben Tinubu. Amokachi, West, Babayaro da sauransu.
Wasu miyagun ‘yan bindiga sun kai farmaki yankuna biyu na karamar hukumar Billiri na jihar Gombe inda suka halaka mutum uku tare da kone amfanin gonar jama’a.
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa, NRC ta sanar da sauya lokutan tashin wasu jiragen kasa na Abuja da Kaduna. Sauyin zai fara aiki ranar 12 ga Disamban 2022.
Sanata Chimaroke Nnamani na jam’iyyar PDP mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas, ya roki matasan Najeriya a kan cewa su zabii Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Budurwa Rebecca ta kasance mai tsantsaini tare da kiyaye cewa ba zata taba kwanciya da namijin da bata aura ba. Tace wannan yasa samarin shahoo ke gudunta.
Dakarun sojin Najeriya sun kai samame har maboyar ‘yan bindiga dake Rafin Sarki da dajin Galadimawa inda suka halaka miyagu tara tare da ceto mata da yara.
Hafsat Sanusi Lamido wacce aka fi sani da Fulani Siddika Sanusi ta kammala digirinta na biyu a fannin shari’a daga jami’ar Soas dake Landan a ranar Laraba.
Aisha Khalid
Samu kari