Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sama da 'yan bindiga 50 sojojin Najeriya suka ragargaza har lahira sakamakon luguden wuta ta sama da ta kasa a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Dakarun sojin Najeriya a ranar Litinin sun sheke a kalla mayakan ta'addanci na ISWAP 16 a karamar hukumar Jere ta jihar Borno, jaridaPRNigeria ta tattaro hakan.
Mazauna yankin kasuwar Goronyo da ke jihar Sokoto sun bayyana cewa farmakin da aka kai kasuwar ya kunshi 'yan bindiga daga kungiyoyi daban-daban a jihar Sokoto.
Bidiyon wani hotal da ke kasan ruwa ya janyo maganganu daban-daban a shafukan sada zumunta. Ana biyan kudi har $50,000 wanda yayi daidai da N28 kowacce rana.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta mika gyararrun korafii 7 kan shugaban kungiyar 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, a gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a ranar Litinin ya zargi 'yan ta'adda da hada kai da wasu sarakunan gargajiya tare da wasu bata-gari cikin jami'an tsaro.
A ranar Litinin, majalisar dattawa ta ce za ta duba tare da amincewa da kasafin kudin shekarar 2022 tsakanin 12 ga watan Disamba zuwa ranar Alhamis 16 na 2021.
A wata wallafa da BBC ta yi a ranar 13 ga watan Oktoba, ta ruwaito yadda wani matashi mai suna Emmanuel Tuloe ya mayar da kudi har £37,000 (N20,881,048.40).
Jami'an tsaron hadin guiwa sun tattaru inda suka yi arangama da 'yan ta'addan a Kwanan Bataru da ke wajen garin Fatika ta karamar hukumar Giwa, suka yi artabu.
Aisha Khalid
Samu kari