Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ayyukan hadin guiwar jami'an tsaro a kananan hukumomin Jibia da Danmusa na jihar Katsina a ranar Lahadi sun bankado sansanonin 'yan bindiga a jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fallasa inda miyagun 'yan bindiga da suka addabi jihar ke samu kudaden shiga. Suna samun wasu kudin daga karbar na fansa daga jama'a.
Har yanzu rundunar sojin Najeriya ba ta mayar da Kanal Auwal Suleiman bakin aikin sa ba, shekarar daya bayan kotun masana'antu a ke Abuja ta bayar da umarni.
Wani fusattaccen bawan Allah ya fallawa sabon gwamnan yankin arewa maso yamma na Iran mari ana tsaka da rantsar da shi a ranar Asabar da ta gabata a Azerbaijan.
Sheikh Ahmad Gumi ya bukaci malaman kudancin kasar nan da su tashi tsaye wurin tattaunawa da masu tada kayar baya tare da assasa rashin tsaro a yankunansu.
Rundunar sojin kasar Sudan ta hambarar da mulkin farar hula tare da saka dokar ta baci a fadin kasa baki daya bayan zanga-zanga ta barke a birnin Khartoum.
Wasu jihohi 33 na kasar nan ta yuwu su gaza biyan albashi bayan hukuncin gwamnatin tarayya na diban wasu kudi daga kananan hukumomi domin biyan mashawarta.
Malam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa, ya ce shari'ar Nnamdi Kanu za ta kawo karshen ta'addancin kungiyar 'yan awaren kudancin Najeriya, IPOB.
Rahotanni masu girgiza zukatan da ke zuwa a halin yanzu shi ne na daurin talalan da sojojin kasar Sudan suka yi wa Firayin Ministan Abdallah Hamdok, ministoci.
Aisha Khalid
Samu kari