Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
'Yan ta'addan kungiyar ta'addancci ta ISWAP tare da Asaru ne suke da alhakin lalata layin dogon Abuja zuwa Kaduna, majiyoyin tsaro masu karfi suka tabbatar.
Manajan daraktan hukumar jiragen kasa ta Najeriya, NRC, Fidet Okhiria, ya musanta rade-radin dda ke ta yawo na cewa 'yan ta'adda sun kai wa jirgin kasa farmaki.
Jami'an tsaron farin kaya, DSS su sake iza keyar Nnamdi Kanu, shugaban 'yan awaren IPOB zuwa ma'adanarsu. Kotu ta dage shari'ar zuwa ranar 10 ga watan Nuwamba.
Shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, ya gurfana a gaban kotu bayan wasu jami'an hukumar tsaro ta farin kaya sun kawo shi domin fuskantar shari'a,in ji lauya.
Wakilin Birtaniya a Najeriya ya isa babbar kotun tarayya da ke Abuja domin sauraron shari'ar shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu. Ya isa wurin karfe takwas.
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Dakataccen shugaban hukumar sauraron korafin jama'a da yaki da rashawa na jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya bukaci wata babbar kotun tarayya da ke Kano.
Hotuna da bidiyo sun bayyana gagarumin dankararen macijin da ya fi kowanne girma a fadin duniya ana daga shi da mota. An tsinta macijin a gandun dajin Dominica.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bai wa mazauna jihar Kaduna dabarun gano masu kai wa ‘yan bindiga bayanan sirri da taimaka mu su wurin satar jama'a.
Aisha Khalid
Samu kari