Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Binciken kutsen da aka yi gidan alkalin kotun koli, Mary Odili ya dauka wata fuska a ranar Alhamis yayin da wanda ake zargin da antoni janar Abubakar Malami.
A ranar Laraba da ta gabata, gwamnatin jihar Kano ta mika takardun daukar aikin dindindin ga masu rawar gargajiya wadanda aka fi sani da 'yan rawan koroso 45.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ware N1.3 biliyan domin walwalar ma'aikatan ta a shekarar 2022.Wannan ya hada da kyautar ta'aziyyar ma'aikatanta.
Jihohi talatin da shida da babban birnin tarayya sun samar da kudi har N849.123 biliyan na kudin shiga a shekarar 2021, wanda ya bayyana cigaba fiye da na 2020.
An samu rudani da rashin gano takamaiman kan labarin bata wani sojan sama mai mukamin sajan mai suna Torsabo Solomon, wanda aka ce rundunar sojin ta kama shi.
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Farfesa Charles Chukwuma Soludo ya lallasa 'yan takara 17 da suka fito neman kujerar gwamnan Anambra. Ya yi nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga 21.
Ana tsaka da more shiri mai dogon zango na Kwana Casa’in sai aka wayi gari da batun auren sirri da matar gwamna a fim din, jaruma Rahama MK ta yi a jihar Kano.
Saura wata 8 zabe, an kai wa tsohon shugaban CBN farmaki a garinsu na Isuofia da ke karamar hukumar Aguata ta jihar yayin da yake tattaunawa da matasan yankin.
Aisha Khalid
Samu kari