Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Jami'an tsaro sun ritsa da miyagun 'yan bindiga a cikin gidan gyaran halin Jos. 'Yan bindigan masu yawa sun kai farmaki gidan inda suka yi yunkurin balle shi.
Jami’an hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi sun yi ram da wata tsohuwa mai suna Beatrice Aigbedion mai shekaru 70 da wasu miyagun kwayoyi fiye a Edo.
Jami'an CJTF da ake arewa maso gabas sun cafke dan Boko Haram 1da ran shi tare da halaka wasu ukun bayan sun yyi musu kwanton bauna yayin da suke satar abinci.
Labari da ke bayyana da dumi-duminsa a safiyar Asabar din nan shine na auren jarumar shiri mai dogon zango na Labarina.Malam Aminu Saira ne ya sanar a shafinsa.
Kananan 'yan kasuwa masu tarin yawa da ke da shaguna a kasuwar waya ta Farm Centre a Kano sun koma zauna gari banza sakamakon asarar da suka tafka kan rusau.
Antoni janar na tarayya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, SAN, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin mitsike 'yan bindiga saboda hukuncin kotu.
Mallam Garba Shehu, babban mai bayar da shawara ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan bangaren yada labarai, ya ce ya dace a jinjina wa shugaban.
Babban kotun tarayya ta Abuja ta bayyana kungiyoyin `yan bindiga da ke barna a fadin kasar nan a matsayin 'yan ta'adda sakamakon barnar da suke yi a kasar nan.
A kalla rayuka tara ne suka halaka yayin da wasu na daban suka jigata sakamakon farmakin da 'yan bindiga suka kai kauyen Te'egbe karamar hukumar Bassa ta jihar.
Aisha Khalid
Samu kari