Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Yenagoa, jihar Bayelsa, ta bada umarnin haramta wa hukumar yaki da rashawa ta EFCC gurfanar da Sanata Dickson baki daya.
A ranar Talata da ta gabata, gwamnatin tarayya ta umarci kamfanin AITEO Eastern Exploration and Production Company Ltd, AEEPCo, da su daina hakan man fetur.
Wasu mayakan Boko Haram sun mika wuya tare da ajiye makamansu a ranar Laraba a garin Gwoza yayin da dakarun sojin Najeriya ke tsaka da ruwan wuta a kan wasu.
Bincike ya bayyana cewa hare-haren da ake yawan kai wa babban titin Abuja zuwa Kaduna duk ‘yan Boko Haram ne suke kai farmakin, kamar yadda Daily Nigerian tace.
Tuni ‘yan gudun hijira mazauna Maiduguri suka fara kwashe komatsansu suna komawa gidajensu bayan gwamnatin jihar ta sanar da ranar 30 ga watan Nuwamba ya zama.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da mataimakin ma’ajin jami’ar Ahmadu Bello, Iliyasu Abdulrauf Bello gaban alkali Darius Khobo na babbar kotun jihar.
Majalisar dattawa a ranar Talata ta yi watsi da rahoton ta na kwamitin kula da NDLEA kan cewa ta gano wasu kudi har N4.5bn na barikin yan sanda a kasafin NDLEA.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta ce ba ta da hurumin daidaita farashin iskar gas ta girki saboda abu ne wanda kasashen duniya ke daidaitawa amma za ta duba.
Sojoji sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama sakamakon wata musayar wuta da suka yi a kauyen Kuzari dake karamar hukumar Sabon Birni a cikin jihar ranar.
Aisha Khalid
Samu kari