Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kafin zuwan zaben shugabancin kasa na 2023, sabon rikci ya barke tsakanin gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kan burin tsohon gwamnan Legas.
Wasu ma'aikatan Npower a safiyar Litinin sun fito zanga-zangar lumana inda suka mamaye hukumar ayyukan gwamnati da ke Kubwa, a cikin babban birnin tarayyar.
Matasan arewa sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sauya salon tsarin tsaro tare da sallamar mai bayar da shawara kan tsaron kasa, Monguno, kan rashin tsaro.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu a ranar Lahadi, 5 ga watan Disamba, yayi murnar cika shekaru biyu da fitowa daga gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja.
Bayan nada Alaramma Ahmad Sulaiman da gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi a matsayin kwamishinan ilimi na biyu na jihar Kano, Malamin ya shiga ofishinsa a yau.
Tsohon ministan yada labarai da wayar da kai, Farfesa Jerrry Gana, ya ce sai sun fatattaki jam'iyya mai mulki ta APC tare da korar ta daga madafun iko a 2023.
Kungiyar Miyetti Allah ta kasa ta fallasa yadda 'yan sanda ke mannawa Fulani makiyaya sharrin garkuwa da mutane ko fashi da makami domin tsatsar makuden kudi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya nada Sheikh Alaramma Malam Ahmad Sulaiman Ibrahim kwamishinan ilimi na biyu a jihar.Alaramma ya sanar a Facebook.
Ibukunoluwa Areo ta kafa tarihin da wuya a goge shi a jami'ar Bowen, Iwo ta kammala digiri da sakamako mai daraja ta farko bayan kuma lambobin yabo da kyautuka.
Aisha Khalid
Samu kari