Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai, ya ce shugaban kasa kaka ne wanda ya dace ya gane cewa kasar nan rushewa ta ke yi sakamakon al'amuran 'yan ta'adda a kasa.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya isa Katsina a safiyar Asabar domin halartar nadin sarautar Yusuf, da daya tilo namiji da shugaban kasa Buhari ke da.
Gwamnatin kasar Canada ta dage takunkumin da ta saka na haramta wa jama'ar kasashe goma na Afrika da suka hada da Najeriya shiga kasar, Jean-Yves Duclos yace.
Rahotanni sun bayyana yadda mutane 9 suka rasa rayukansu bayan farmakin 'yan bindiga a kananan hukumomin Igabi, Chikun, Zangon Kataf da Zaria a jihar Kaduna
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shagalin cikarsa shekaru 79 a duniya a birnin Istanbul da ke Turkiyya a ranar Juma'a tare da ministoci da sauran jami'ai.
Mutane uku sun rasa rayukansu ciki har da sifetan yan sanda sakamakon wani farmaki da fusatattun matasa suka kai ofishin ‘yan sanda da ke karamar hukumar Yagba.
Hon. Justice G. M Kamyal na babbar kotu ta 9 na West of Mines da ke Jos, jihar Filato, ya fallasa yadda wani lauya ya yi yunkurin kai masa cin hanci har gida.
Sarkin Wase, Muhammad Haruna ya ce akwai yuwuwar jihar Filato da ke Najeriya ta fuskancin karancin abinci sakamakon yadda rashin tsaro ya hana manoma zuwa gona.
Wata waka da kwarzanta wa tare da yaba wa fitaccen dan bindiga, Bello Turji, tana yawo. Mawakin ya kuranta shugaban 'yan bindigan inda ya kira shi da jarumi.
Aisha Khalid
Samu kari