Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mai sharhin labaran wasanni, Suo Chapele, ta bayar da labarin yadda ta karya wani babban tarihin shekaru dari na al'adar kasar Urhobo yayin da ta samu sarauta.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta ce ta kara samo $72.87 miliyan da ke da alaka da Diezani Alison Madueke.
Fitacciyar jarumar fina-finai ta Najeriya, Rahama Sadau, ta caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yadda ta gaza shawo kan matsalar tsaron kasa.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi,ya bayyana cewa kasar nan tana fuskantar matsaloli masu yawa duk da dai tun can baya akwai matsala.
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad na III, ya ce yunwa bata san addini ko kabila ba. Kamar yadda yace zaman lafiya shi zai kawo yalwar abinci a kasar nan.
Kasafin fadar shugaban kasa na abinci da tafiye-tafiye na tsawon shekara shida ya kai kudi har N34 biliyan kamar yadda aka gano bayanai daga kasafin kudaden.
Matashiyar yarinya mai shekaru 17 wacce kishiyar mahifiyar ta kusa halaka a jihar Sokoto za ta samu adalcin da ya dace ta hannun matar Gwamna Aminu Tambuwal.
Bayan samun lasisin amfani da fasahar 5G da kamfanin Mafab ya yi, kasancewar ba wani sananne bane, mun tattaro muku bayanai kan mamallakin kamfanin, Dr. Bashir.
Duk da yadda ‘yan Najeriya da dama suke ta sukar matsalar rashin tsaro da tattalin arzikin Najeriya karkashin shugabancin Muhammadu Buhari wasu suna yabonsa.
Aisha Khalid
Samu kari