Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Labari mai dadi da ke zuwa daga rundunar sojojin Najeriya shi ne na nasarar da suka samu a samamen da suka kai karkashin Operation Desert Sanity dake Borno.
Shugaban kwamitin raba kayan tallafi ga 'yan gudun hijira a jihar Borno, Saina Buba, ya sanar da yadda aka yi ram da wasu 26 da ake zarginsu da neman cin hanci.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar 2 da 3 ga watan Mayun a matsayin ranakun hutun ranar ma'aikata da shagalin idin sallar azumi kamar yadda Argbesola ya sanar.
'Yan bindiga sun bude wuta kan wata motar banki da suka zaton kudi n a ciki daga Mbaise zuwa Owerri ranar Alhamis a karamar hukumar Mbaise da ke jihar Imo.
Jami'ai a kasar Saudi sun yi ram da mazauna da masu karya dokar da aka kama suna bara a Makkah, wadanda suka hada da cikin dukkan manyan masallatai 2 Annabi.
Sarauniyar ta karba kalmar shahada ne inda ta koma addinin Musulunci a wani wa'azin watan Ramadan da aka yi a ranar Litinin, 25 ga watan Afirilu a filin idi.
Hukumomi sun damke wani soja da ke hada kai da mayakan ta'addanci na ISWAP wurin kai farmaki amma ya bindige kansa yayin da ake kokarin mika shi barikin soja.
Hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi ta jihar Kaduna (NDLEA) ta ce jami'anta sun kama jimillan kwayoyin tramadol na 2.3m, codeine 396kg a cikin jihar.
Rundunar 'yan sanda jihar Kaduna ta bayyana yadda tayi ram da wasu mutum biyu da ake zargin 'yan ta'adda ne a cikin jihar, daya a Giwa,dayan a Tudun wada Zaria.
Aisha Khalid
Samu kari