Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi haɗin kan jam'iyyun siyasa domin ceto Najeriya daga ƙangin da mulkin APC ya jefa ta a ciki.
Hukumar kula da alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa na Shirin rage kwanakin da alhazan Najeriya ke yi a kasa mai tsarki bayan kammala aikin hajji.
Matasa a Akure, da ke jihar Ondo sun gudanar da gagarumar zanga-zanga suna neman hukumar EFCC ta gaggauta sakin wasu da ta kama bisa zargin damfara da kafar intanet.
Rundunar sojojin kasar nan ta sake samun nasara kan ‘yan ta’adda a jihar Kaduna inda aka fattake su daga yankuna da dama tare da kashe miyagu biyu daga cikinsu.
Kungiyar kwadago ta caccaki gwamnati kan yi mata tayin N62,000 a matsayin mafi karancin albashi wanda ko kadan bai yi kusa da abin da ta nema ba.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da jirgin farko na kaya daga tashar tsandauri ta Dala Inland da ke Kano zuwa tashar APM ta Apapa a Legas wanda minista Alkali ya yi.
Kungiyar SERAP da ke bibiyar tattalin arziki da tabbatar da yaki da cin hanci a Najeriya ta shigar da kara gaban kotu ta na neman bayanan basussukan gwamnati.
Ɗaya daga shugabannin shiyyar kudu maso kudancin ƙasar nan, Edwin Clark ya bayyana yadda tsohon Goodluck Jonathan ne ya ƙaƙaba musu Nyesom Wike a Rivers.
Fitacciyar jarumar Nollywood, Yvonne Jegede ta bayyana wasu daga dalilan rabuwar aurenta da jarumi Olakunle Fawole, inda ta ce da ta sani ta fifita kudi kan so.
Aisha Ahmad
Samu kari