Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
Yadda wasu direbobin kasar nan ke awon gaba da wasu jami'an tsaro idan an tsare su a hanya ya fara ci wa rundunar 'yan sandan kasar nan tuwo a kwarya.
Tun bayan zargin cewa mutuwar mawaƙi Mohbad ba ta Allah ba ce, gwamnati ta dora alhakin binciko dalilin mutuwar a wuyan asibitin koyarwa na jihar Lagos, (LASUTH).
Mamakon ruwan dare da ya sauka a jihar Plateau ya janyo ɗimbin asara ga mazauna ƙananan hukumomin Jos ta Arewa da ta kudu, inda ya cire rufin kwanon gidaje da dama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Bola Tinubu ta ƙi bayyana kuɗin da aka kashe a kan tallafin man fetur saboda wasu dalilai.
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya yaba da yadda 'yan majalisar jiharsa suka bankado zargin badakala a gwamnatin Nasir El Rufa'i.
Awanni kaɗan bayan bullar rahoton sabon mafi karancin albashi, gwamantin tarayya ta musanta cewa an fitar N100,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Wata kungiya mai rajin inganta shugabanci na gari ta Patriotic Volunteers for Good Governance ta shawarci ‘yan majalisu kan hanyar da za su bi wurin taimakawa kasar.
Wani matashi da ya kware wajen damfarar jama’a ta kafar intanet Joshua Olawuyi, ya fada hannun jami’an tsaron shiyya ta biyu dake Onikan a jihar Legas.
Mutane shida ne ake da tabbacin ceto su daga karkashin baraguzan mahakar ma’adanai a jihar Niger bayan ruftawarsa a makon nan yayin da har yanzu wasu suka makale.
Aisha Ahmad
Samu kari