Aisha Ahmad
3810 articles published since 27 Mar 2024
3810 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar NNPP, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa samar da yan sandan jihohi zai ba da damar cin zarafin al'umma.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar PDP, tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya bayyana takaicin yadda aka zurawa Nyesom Wike ido yana abin da ya ke so.
A labarin nan, za a ji cewa ƴan siyasa, musamman na jam'iyyar SDP a Kaduna sun shiga alhini bayan rasuwar daya daga cikin jagororinsu a wani mummunan hadarin mota.
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
A labarin nan, za a ji tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya yi zargin cewa yan adawa sun shiga ADC ta hannun baragurbin cikinsu.
A labarin nan, za a ji cewa guda daga cikin shugabanni adawa a Najeriya, Nasir El-Rufa'i ya ce akwai alamun yan adawa za su iya bugawa da APC a babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan sufurin jirgin sama, Festus Keyamo ya ce taron tsofaffin yan siyasa a ADC ba wata barazanar a zo a gani ce ga APC ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar gwamnan Kano kuma jigo a jam'iyyar PDP, Ibrahim Ali Amin Little ya sanar da ficewa daga cikin jam'iyyar PDP.
A labarin nan, za a ji yadda sabon shugaban ADC, Sanata David Mark ya sha gwagwarmayar siyasa tun a zamanin mulkin soja na Muhammadu Buhari da na dimokuraɗiyya.
Aisha Ahmad
Samu kari