Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kisan kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina, wanda wasu mahara suka kashe da daren ranar Laraba.
Rahotannin da muke samu yanzun daga jihar Katsina sun bayyana cewa gwamnati ta bude layukan sadarwa da aka datse a baya dan dakile ayyukan yan bindiga a jihar
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya isa gidan kwamishinan kimiyya da fasaha, wanda yan bindiga suka bindiga a cikin gidansa dake Fatima Shema Estate.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya aike da wasika mai ɗauke da sunayen sabbin kwamishinonin da yake son naɗa wa a gwamnatinsa ga majalisar dokokin jihar
Wasu tsagerun yan bindiga. masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da mazauna wani yanki a Abuja, sun harbe wata mata har Lahira a harin da suka kai Kwali.
Ru dunar sojin kasa ta kasar nan ta bayyana cewa dakarun sojin Operation Hadin Kai sun tura mayakan Boko Haram 3 zuwa inda ba'a dawowa a wani farmakin bauna.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kutsa kai cikin fadar Basaraken Mbutu. Damian Nwaigwe, da tsakar daren ranar Alhamis, inda suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri
Wata mata yar kasuwa ta sha yabo daga bakunan mutane bayan nuna halin dattako na aje karamar jakar kudi na wata kwastoma har zuwa sanda ta dawo siyayya ta bata.
Fadar shugaban kasa ta nesanta shugaba Muhammadu Buhari da rahoton cewa ya bada umarrnin sallaman shugabannin kamfanin wutar lantarki a birnin tarayya Abuja.
Ahmad Yusuf
Samu kari