Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa duba da kokarin wannan gwamnatin ta shugaba Buhari, ko tantama babu APC ce zata samu nasara a zaben 2023.
Nataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Filato, Honorabul Philip Dasun, ya dauka daga kan kujerarsa kamar yadda ya sanar ranar Talata .
Gwamnatin jihar Ekiti ta bayyana cewa dakataren ta, Biodun Oyebanji, ya mika takardaɓ murabus daga kan mukaminsa, kuma gwamna Fayemi ya amince da bukatarsa.
Rahotannin dake shigowa daga karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna sun bayyana cewa wasu yan bindiga sun yi awon gaba da akalla mutum 36 a sabon hari.
Jirgin yakin rundunar sojojin saman kasar nan ya saki ruwan wuta kan maɓoyar yan bindiga a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja, ya hallaka akalla 45 daga cikin su.
Hukumar kula da yaduwar cututtuka ta kasa, (NCDC), ta tabbatar da cewa ta gano ƙarin mutum uku ɗauke da sabon nau'in cutar COVID-19 na Omicron a Najeriya .
Tsohon gwamnan jihar Cross Riba, Donald Duke, da wasu jiga-jigan jam'iyyar hamayya PDP sun karbi masu sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki a birnin Kalaba.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi kura dakarun rundunar sojin ƙasar nan su kara zage dantse wajen fatattakar ayyukan ta'addanci a Najeriya ta kowane bangare
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
Ahmad Yusuf
Samu kari