Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Kakakin jam'iyyar APC reshen jihar Delta, Ogheneluemu Sylvester Imonina, ya fice daga APC bayan aje mukaminsa, kuma ana tsammanin zai nufi jam'iyyar hamayya PDP
Tsohon ɗan takarar gwamna kuma babban jigon APC a jihar Ekiti ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulki, yace zai nemi tikitin takarar gwamna a jam'iyyar AC
Rundunar yan sanda reshen jihar Kwara ta musanta rahoton cewa, shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya kafa sansani a wani dajin Kwara bayan tserewa daga Zamfara
Gwamnan jihar Filato kuma shugaban gwamnonin Arewa, Simon Lalong, yace ko waswasi b azai yi ba wajen rattaba hannu kan dokar kisa ga masu garkuwa da mutane.
Ɗaya daga cikin masu fafutukar maye gurbin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari a 2023, Bilola Ahmed Tinubu, ya ɗauƙi wasu sabbin alƙawurra biyu ga yan Najeriya.
Ɗaya daga cikin masu fafutar samun tikitin takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin Inuwar APC, Bola Tinubu, yace gwamnatinsa zata maida jarabawar WAEC ga dalibai kyauta
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurafanar da wani jami'in hukumar sojin saman Najeeiya bisa zargin ƙashe kuɗin da aka tura masa bisa kuskure.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, na jam'iyyar PDP, ya yi babban rashi a iyalansa Allah ya yi wa babban yayansa, Muhammad Bello, rasuwa ranar Talata.
Yayin da masu hangen kujerar shugabancin Najeriya ke cigaba da fito da kudirinsu a fili, gwamna Yahaya Bello, na jihar Kogi, yace zau shiga tseren bayan taro.
Ahmad Yusuf
Samu kari