Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Rahoton da muke samu da sanyin safiyar nan ta yau Lahadi, ya nuna cewa mutane sun kama wasu yan fashi da makami biyu, sun aika su lahira a yankin jihar Legas.
Bayanai sun fara fitowa yayin da tsagin mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, suka fara tattaunawa da jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Kwankwaso.
Da yammacin lahadin nan wasu tsagerun yan bindiga sun kwashi kashin su a hannun jami'an tsaro yayin da suka yi yunkurin kai wani mummunan hari a jihar Zamfara.
Wani Saurayi ya yi sanadin mutuwar budurwarsa a jihar Anambra ta hanyar lakaɗa mata dukan kawo wuka bayan ya dirka mata ciki kuma ta haihu tun kafin ayi aure.
Yayin da matsalar tsaro ke ƙara taɓrɓarewa musamman a yankin arewa maso yammacin Najeriya, wasu yan ta'adda sun kashe aƙalla mutum 17 a wani sabon harin Katsina
Fitaccen malamin addini islama nan a jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya jagoranci wasu farfesoshi takwas sun shiga jam'iyyar ADC, bayan ficewa daga APC.
Tsohon gwamnan jihar Abia kuma sanata mai wakiltar jihar Abia ta arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Kalu, yace yana ganin wajibi yan siyasa su je Yari.
Sanata Orji Uzor Kalu ya yi ikirarin cewa duk abin da Bola Tinubu ke taƙamar yana da shi a siyasa to shi ma a shirye yake, dan haka sai dai su fafata a APC.
Karamin ministan ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, yace shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya gida tubalin duk wani cigaba a Najeriya, aiki ya rage wa yan Najeriya.
Ahmad Yusuf
Samu kari