Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Sanatan Kano ta tsakiya kuma jagoran tagiyar G7 a jahar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau. yace uwar jam'iyya ta nuna rashin adalci kuma ba suji dadin haka ba.
Wasu abokanan juna mutum hudu sun yi wa wani ɗan shekara 28 taron dangi, suka zabtar da shi har Allah ya karbi rayuwarsa kan zargin ya saci wayar ɗayan su.
Gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Seyi Makinde, zata shirya zama da kungiyoyin yan daban Anguwa da kungiyoyin asiri domin sasanta tsakanin su
Adamu Garba, ɗan kimanin shekara 40 a duniya dake neman takarar shugaban ƙasa ya kaiwa IBB ziyara har gida domin neman goyon bayans ada kuma sanya albarka.
Wani mutumi ɗan kimanin shekara 40 a duniya, Hannafi Yakubu. ya shiga hannu bisa zargin sanadin mutuwar diyarsa a karamar hukumar Babura, jihar Jigawan Najeriya
Minista Sadiya Umar Farouk ta ce duk wanda gwamnatin tarayya ta bai wa tallafin N5,000 to ta ceto shi daga ƙangin talauci, domin wasu har kuka suke kan kudin.
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Wasu masu garkuwa da mutane sun yi garkuwa da ɗan Basaraken kauyen Gwombe, Junaidu Ɗanjuma, yayin da yake kan hanyar komawa gida daga makotan kauye, sun kashe 1
Bangaren jam'iyyar APC a jihar Kano dake goyon bayan tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai ɗaukaka kara game da hukuncin Kotun ɗaukaka kara.
Ahmad Yusuf
Samu kari