Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Shugabana kungiyar dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi, da yan tawagarsa sun gana da tsohon shugaban ƙasa, Chief Olusegun Obasanjo, a Abeokuta, jihar Ogun.
Wani matashin mai siye da diyarwa a jahar Kaduna zai sha Bulala Bakwai bisa kama shi da satar Buhunan gishiri da na Fulawa a kasuwa Kawo dake cikkn garin Kaduna
Wasu manyan ƙusoshon jam'iyyar PDP sun fara kokarin hana sanata daga jihar Ekiti sauya sheka zuwa wata jam'iyya bayan ta fusata da abin da aka mata a jam'iyya.
Yayin da ake ta cece-kuce kan batun tsige Barista Mahdi Aliyu a jihar Zamfara, Majalisar dokokin jihar ta yi martani kan zuwansa Kotu da kuma shigar da kara.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya soke zaman sa da gwamnonin APC, da aka shirya gudanarwa duk da dun fara hallara a Aso Villa.
Ministan harkokin sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami. ya yi kira ga matasa su maida hankali wajen zaman gwaye fiye da samun takarda.
Kungiyar matasan kudancin Kaduna sun ayyana. goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, domin yq zo ya gyara ɓarnar da akai a jihar su.
Yayin da jita-jitar Atiku Abukakar ya gana da gwamnonin APC da wasu ƙusoshon jam'iyyar, tdohon mataimakin shugaban ƙasan ya fito ya faɗi abin da ya wakana.
Babban kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja, Ranar Litinin ta ƙi amince da bukatar dakatar da shirin tsige mataimakin gwamnan Zamfara, Mahdi
Ahmad Yusuf
Samu kari