Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Jam'iyyar APC dake jagorancin ƙasar nan ta yi nasara a zaben maye gurbi da hukumar INEC ta shirya a wasu mazabun jihohin Ondo da Cross River a ranar Asabar.
Jagoran jam'iyyar APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana da kwakwalwa kuma ya shirya mulkin Najeriya domin kawo cigaba ga 'yan kasa baki ɗaya .
Wani.ma'aikacin jami'ar Kalaba ya rasa rayuwar sa, daga fita shan iska saboda yanayin matsanancin zafi da ake fama da shi a babban birnin jahar Cross Riba.
Shugaban kasar Rasha ya amince zai tura wakilan ma'aikatu da na gwamnatinsa domin tattaunawa da wakilan kasar Ukraine biyo bayan rokon da shugaban Ukraniyawa.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja. ta amince da daki Fasfon tsohon Antoni Janar domin ya tafi kasar Amurka a duba lafiyarsa .
A rana ta biyu da fara kaddamar da hare-haren soji kan.kasar Ukraine, dakarun kasar Rasha sun fasa cikin babban birnin kasar, Kyiv, yanzu haka motocin yaki sun.
Mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya inganta rayuwar tubabbun mambobin kungiyar Boko Haram tare da wurin zama da iyalai.
Wani bawan Allah dan kimanin shekara 42 a duniya, ya yi sanadiyyar mutuwar aminin abokinsa kan lemun kwalba na N150 da ya kwace a hannunsa, kuma ya shanye.
Gwamnan Kaduna ya ce wahalar da yan Legas ke sha wajen cunkoson ababen hawa, ya kamata duk wanda ya kai shekara 20 ya wuce Aljanna kyauta dan ya rayu a wuta.
Ahmad Yusuf
Samu kari