Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon kwamishinan ilimi a jihar Kwara, kuma tdohon ɗan gani kashenin Bukola Saraki, ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP ya koma jam'iyyar APC mai mulki.
Duk da shugaban ƙasa,Muhammadu Buhari, ya faɗi wanda yake so ya zama shugaban APC na ƙasa, wasu yan takarar sun juya masa baya sun mika Fom bayan sun cike.
Yayin da watan Azumin Ramadana zai shiga a farkon Watan Afrilu. mun tattaro muku kasashen da musulmai zasu yo dogon azumi da waɗan da zasu yi gajere a bana.
Shugaban kwamitin rikom kwarya na APC ta ƙasa kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya gana da sakataren kwamitinsa, Sanata John Akpanudoedehe, a Abuja .
Dakarun yan sanda sun yi ram da wani kasurrgumin ɗan bindiga da ya jima yana aijata ta'addanci kan matafiya a babbar hanyar Kaduna Zuwa birnin tarayya Abuja.
Wasu iyaye a ƙasar Scotland sun taras da avun mamaki bayan sun dawo daga hutun shakatawa kasar waje, sun gano ɗansu ya tafi taimakawa Ukraine a filin yaki.
Mai rike da kambun gasar zakarun nahiyar Turai, Chelsea zata fafata da kungiyar kwanllon kafa ta kasar Sifaniya, Real Madrid a wasan kwana final da aka haɗa yau
Wani.Magidanci ya shiga hannun yan sanda bisa zargin jibgar matarsa dukan kawo wuka har tace ga garin ku nan a ƙauyen jigar Deƙta kan abinda bai taka kara ba.
Matashi ɗan jihar Osun da bai wuce shekara 45 ba ya bayyana shiga tseren kujera lamba ɗaya a Najeriya domin a cewarsa lokaci ya yi da matasa zasu ja ragama.
Ahmad Yusuf
Samu kari