Ahmad Yusuf
12057 articles published since 01 Mar 2021
12057 articles published since 01 Mar 2021
Ga dukkan alamu har yanzun faɗi tashi ba ta ƙare ba a jam'iyyar PDP, kwamitin amintattu BoT sun gana da ɗan takarar shugaban ƙasa kan batun nemo mataimaki.
Wasu tsagerun 'yan ta'adda sun sake kai kazamin hari kauyuka hudu da ke ƙaramar hukumar Kajuru a jihar Kaduna, zuwa yanzun an tabbatar da mutuwar mutum 32.
Fitaccen ɗan fafutukar nan kuma mai gidan jaridar Sahara Reporters, Mista Omoyele Sowore, ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC a taron fidda gwani
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce jagoran APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Legas, Bola Ahmed Tinubu, ya cancanta ya zama magajinsa a babban zaben 2023.
Gwamnan jihar Adamawa,Ahmadu Fintiri, ya ce gwamnatinsa ba zata lamurci ta da zaune tsaye ba, don haka ta saka dokar zaman gida a yankunan kananan hukumomi 2.
Social Democratic Party ta bi sahun sauran jam'iyyu, ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa bayan kammala zaɓen fidda gwani da ya gudana a Abuja ranar Laraba.
Gwamnatin jihar Edo.karƙashin gwamna Godwin Obaseki ya saurarin koken ɗalibai, ta dakatar da ayyukan ASUU a makarantun da ke.mallakinsa, ta ce kowa ya koma aji.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a gaban shugaban jam'iyya Sanata Abdullahi Adamu, ya damƙa tutar APC a hannun ɗan takaran da ya samu nasara, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP a zaben da ke tafe, Alhaji Atiku Abubakar, ya aike da sakon taya murna ga jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Ahmad Yusuf
Samu kari