Ahmad Yusuf
12056 articles published since 01 Mar 2021
12056 articles published since 01 Mar 2021
A daidai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara yawaita a Najeriya, jami'an yan sanda a jihar Legas sun damƙe wasu sojojin bogi guda hudu da tsakar daren jiya .
Gwamna Hope Uzodinma na jahar Imo ya ce ba zai ƙasa a guiwa ba wajen tankwara ko me ya zo gabansa har sai sun tabbatar da zaman lafiya a ya dawo daram a yankin.
A karo na hudu jihar Oyota sake rashin wani babban sarki Mai martaba da ƙima, Aseyin na masarautar Aseyin, Adekunle Salawudeen, ya koma ga mahalincinsa Lahadi.
Yayin da ake cigaɓa da jimamain bidiyon fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna. wasu miyagun sun farmaki matafiya a jihar shugaban ƙasa watau Katsina, sun yi ɓarna.
Awanni bayan bayyanar wani bidiyo da ya nuna yadda yan ta'adda ke dukan ragowar fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja, iyalan mutanen sun fita zanga-zanga.
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja ta ce ta yi ram da wania hatsabibin mai garkuwa da mutane yayin da yake kokarin kai hari da sace manyan mutane biyu a jiha.
Zaɓen 2023 na kara matsowa yayin da kowace jam'iyya ke ƙara shirya wa, shugabar matan APC ta ƙasa ta karbi masu sauya sheƙa 20,000 a mahaifarta a Kuros Riba.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ta ya fitaccen ɗan siyasa, tsohon gwamnan Nasarawa kuma shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu murnar karin shekara.
Ministan yaɗa labari da al'adu, Alhaji Lai Muhammed, ya musanta ƙanzon kuregen da yan adawa ke yaɗawa cewa Najeriya ya faɗa ramin yaƙi, ya ce an samu tsaro.
Ahmad Yusuf
Samu kari