Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Delta kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa ubangiji zai ba su nasara a zaɓe mai zuwa na shekarar 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana lokacin da jam'iyyar PDP zata ɗauki mataki kan gwamna Wike na jihar Ribas da sauran ƴan tawagar G5.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa har yanzu ba su cimma wata jarjejeniya ba da wani ɗan takarar shugaban ƙasa ba daga cikin ƴan takarar ba.
Bisa ga dukkan alamu gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo na cikin tsaka mai wuya saboda rigimar sa da Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP.
Kowane mai rai watarana zai dandani mutuwa, Allah ya yi wa shugaban jami'ar Achievers, Farfesa Samuel Aje rasuwa bayan ya tafi hutun bikin kirsimeti Legas.
Abokin takarar Atiku a zaben shugaban ƙasan 2023 kuma gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya ce da zaran PDP ta koma kan madafun iko, yunwa ta kare a kasa.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya gana da Sufetan yan sanda na kasa, Usman Alkali Baba, a hedkwatar Abuja kan kisan da aka yi wa Lauya a jaharsa.
Wasu manyan jiga-jigai da mambobin jam'iyyun PDP, ADC da Accord Party sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, sun ce ba zasu iya zama a tsoffin jam'iyyunsu ba.
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa mutumin da aka kama da laifim halaka matarsa babansa, Sagir Wada, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan shekaru Takwas .
Ahmad Yusuf
Samu kari