Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
A kokari ganin sun kawar da ayyukan ta'addanci, jami'an hukumar yan sanda sun ci nasarar dakile yunkurin sace wani magadanci, sun sheƙe yan bindiga 2 a Katsina.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya gana da masu neman kujerar kakakin majalisar wakilan tarayya da mataimakinsa, Abbas Tajudeen da Benjamin Kalu a Villa.
Rahoto ya nuna cewa jami'an EFCC sun tsare tsohon gwamnan Ekiti. kayode Fayemi, da tambayoyi kan zargin halasta wa kansa kudin haram da suka kai naira N4bn.
Awanni bayan gwamnatin Najeriya ta sanar da zare tallafin man fetur, wasu mazauna jihar Edo sun fantsama kan tituna don nuna adawa da sabon farashin litar mai.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugaban majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a Villa.
Kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Honorabul Ayuba Abok, ya sanar da ɗaukar matakin dakatarwa kan shugabannin kananan hukumomi 17 da baki ɗaya kansiloli.
Shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ve cire tallafin man Fetur ya kawo Najeriya cikin wani lokaci mai tsada da wahala, ya kamata gwamnoni su kula.
Rahotanni sun nuna cewa wani ɗan tsaiko da aka gamu da shi zai kawo jinkirin biyan ma'aikatan gwamnatin tarayya da jami'an tsaro albashinsu na watan Mayu, 2023.
Kwanaki kaɗan bayan rantsar da sabon gwamna a Zamfara, mahara sun halaka shugaban rundunar 'yan sa'kai a yankin ƙaramar hukumar Maru da ke jihar tare da wasu.
Ahmad Yusuf
Samu kari