Ahmad Yusuf
12042 articles published since 01 Mar 2021
12042 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin tarayya ta sake shiga zaman tattaunawa da wakilan kungiyoyin kwadugo a Najeriya kan batun da ake ta cece-kuce na dakatar da biyan tallafin fetur.
Kungiyar HURIWA ta musanta raɗe-raɗin dake yawo cewa tsohon gwamnan jihar Enugu ya yi layar zana don gudun EFCC ta nemi titsiye shi kan wasu kuɗi da ya wawure.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazak, ya ɗauki matakan saukaka wa ma'aikatan jiharsa bayan tashin farashin litar mai, ya ce kowa zai rika aikin kwana 3 a mako.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa da tsoffin gwamnoni uku, Nyesom Wike, David Umahi da Godswill Akpabio, a fadarsa da kr Abuja.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya shiga ganawa da jagororin kungiyoyin kwadugo reshen Kaduna kan shirin na tsunduma yakin aiki sakamakon cire tallafin fetur.
Wasu tsagerun 'yan daba sun lakaɗa wa tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Segun Showunmi, dukan tsiya yayin fara zaman Kotun sauraron karar zabe a Ogun.
Sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda ya fi shahara a bakunan mutane da Abba Gida-Gida ya fara rushe gine-ginen da aka yi a filayen gwamnatin jiha.
Gwamnatin jihar Kogi ta bayyana cewa wasu da ake zaton 'yan daban siyasa ne sun farmaki ayarin gwamna Yahaya Bello na tsakar ranar Asabar a hanyar zuwa Lokoja.
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya bayyana yadda tsohuwar gwamnatin Matawalle ta siyo manyan motoci na alfarma na biliyan N2.79bn amma ko ɗaya bai bari ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari