Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Kamfanin mai mallakin gwamnatin tarayyan Najeriya ya musanta raɗe-raɗin cewa yana shirin ƙara farashin litar man fetur daga N620, ya ce ba gaskiya bane.
Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamna ta kori ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta na gwamna suka kalubalanci nasarar gwamna Alex Otti na Labour Party.
Hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta tabbatar da faruwar hatsarin mota Gulf ranar Jumu'a a titin Kaduna zuwa Abuja, mutum 6 suka rasu.
Malamin Coci da ƙarin mutum ɗaya sun shiga hannun jami'an tsaron FCTA bisa zargin damfarar mazauna haramtattun gine-gine a babban birnin tarayya Abuja.
Dakarun sojin Najeriya sun samu nasarar gano gawar Arɗo Adamu Idris, shugaban fulanin nan da ya ɓata a watan Satumba, 2023 a hanyar koma wa gida.
Ana ganin akwai gagarumar matsalar rabuwar kai tsakanin manyan ƙusoshin PDO gani. ba bu ko daya daga cikinsu da aka ga keyarsa a taron da Atiku ya yi a Abuja.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Bature, ya bayyana cewa ya maida motar Taraktan da ya ɗauka haya daga tsohuwar gwamnatin Aminu Tambuwal.
Gwamnatin jihar Ogun karkashin shugabancin gwamna Dapo Abiodun ta bayyana cewa ta ɗauƙi sabbin malaman makaranta 1,000 kuma tana shirin ɗaukar wasu.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce bai fara fadan shari'a da shugaban ƙasa Tinubu domin ya daina ba, sai Kotu ta yi hukunci.
Ahmad Yusuf
Samu kari