Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnatin jihar Ekiti karkashin shugabancin gwamna Biodun Oyebanji ta fara raba N5,000 ga masu ƙaramin ƙarfi 7,000 da nufin rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya amince da sake ɗaukae ma'aikata 704, waɗanda aka kora daga manyan makarantun jihar a shekarar 2018, zai biya su bashi.
Kano - Gwamna Abba Kabir Yusuf watau Abba Gida-Gida ya amince da naɗin sabbin shugabanni guda 10 a wasu hukumomi daban-daban na gwamnatin jihar Kano.
Honorabul Abdullahi Balarabe Dabai, mamba mai wakiltar Bakori da Ɗanja a majalisar wakilan tarayya ya roƙi a ba mutane damar ɗauƙar makami su kare kansu.
Gwamnatin Kano karƙashin jagorancin gwamna Abba Gida-Gida ta ayyana Laraba 4 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin murnar haihuwar Annabi SAW.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, na nan a matsayinsa na mutum lamba uku a ƙasar nan, rahoton tsige shi ba gaskiya bane.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya koma sabon ofishin da aka canja masa a wajen gidan gwamnati kuma ya fara da gudanar da taron addu'o'i.
Wasu mutum huɗu 'yan gida ɗaya da suka ƙunshi mata da miji da yaransu biyu sun gamu da ajalinsu jim kaɗan bayan dawo da wutar lantarki a Jalingo, jihar Taraba.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar NWC na ƙasa zuwa wurin Buhari domin ya gabatar masa da su.
Ahmad Yusuf
Samu kari