Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Babbar Kotun jihar Ondo ta yanke cewa ba zata ɗauki matsaya kan ƙarar da mataimakin gwanan jihar Ondo ya shigar ba domin ya saɓa wa matakan shari'a.
Uwar gidan gwamnan jihar Ekiti, Dakta Oyebanji, ta fara karantar da ɗaliban jami'ar jihar EKSU kamar yadda ta faɗa a baya duk da aikinta na mace lamba ɗaya.
A karo na biyu, gwamnan jihar Delta ya ɗauki dan takarar da ya fafata da shi a zaben gwamna na watan Maris, ya ba shi muƙami mai gwabi a gwamnatinsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar kuɓutar da mutane 171 da aka yi garkuwa da su a faɗin jihar cikin watanni huɗu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya sanya ranar Jumu'a 13 ga watan Oktoba a matsayin ranar ɗaura auren 'yan mata da zawarawa a Kano.
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun samu nasara aika yan bindiga 67 barzahu kana suka ceto fiye da murum 20 da aka yi garkuwa da su a jihar Bauchi da ke Arewa.
Kungiyar 'yan shi'a a Najeriya (IMN) ta gudanar da tattakin nuna goyon bayanta ga Falasɗinawa a babbak birnin tarayya Abuja da yammacin ranar Litinin.
Yayin da ya rage wata ɗaya gabanin zaɓen gwamna a jihar Kogi, Yahaya Ododo, jigo a jam'iyyar APC ya ayyana goyon bayansa ga ɗan takarar gwamna na AA.
Yayin da ake shirye-shiryen zuwan zaben gwamna a jihar Bayelsa, Gwamna Diri na jam'iyyar PDP mai neman tazarce ya karbi sabbin masu sauya sheƙa daga APC da LP.
Ahmad Yusuf
Samu kari