Ahmad Yusuf
11528 articles published since 01 Mar 2021
11528 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya soke duk wnai yunkuri na naɗin sabon basaraken Oba da ke yankin ƙaramar hukumar Indimili sai baɓa ta gani.
Tsohon mataimakin sufetan rundunar ƴan sanda na ƙasa, Bola Longe ya riga mu gidan gaskiya, ya rasu ne ranar Lahadi da ta gabata bayan fama da jinya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai rage yawan ministocinsa kamar yadda wasu ke ta kiraye-kiraye ba, ya ce duk wanda ya naɗa yana da amfani.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana nan kan bakarsa dangane da kudirin sauya fasalim harajin da ake ta cece kufe a kansa a Najeriya.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ta fara biyan ma'aikata sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 kamar yadda aka yi alƙawari.
Hon Ojezele Osezua Sunday, mamba a majalisar dokokin jihar Edo ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki ranat Litinin, 23 ga watan Disamba, 2024.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa shirinta na raba tallafin tsabar kuɗi ga marasa galihu zai kai ga magidanta miliyan 15, kowane za a ba shi N25,000 tsawon wata 3.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya sanar da ƙirƙiro sababbin masarautu 7 masu daraja ta biyu da ta uku, ya ce za su taimaka wajen samar da tsaro.
Mai martaba sarkin Nufe, HRH Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika ya tsallaka rijiya da baya yayin da wasu ƴak baranda suka kutsa fadarsa da tsakar dare.
Ahmad Yusuf
Samu kari