Ahmad Yusuf
11518 articles published since 01 Mar 2021
11518 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule.ya yi taron bankwana da dukkan hadimansa da ya naɗa, ya sanar da su cewa ya sallame su daga aiki nam take.
Majalisar dokokin jihar Neja ta cimma matsaya kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen kawo karshen ayyukan ƴan bindiga da suka zafafa hare-hare a wasu yankuna.
Gwamnan jihar Ogun ya yi jimamin rasuwar sarkin, Iperu-Remo, Oba Adeleke Adelekan Idowu-Basibo, ya ce wannan rashi ne da zai wahala a iya maye gurbinsa.
Hukumar zaɓe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta ce babu buƙatar sai ta gabatar da waya shaida kan sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da aka yi a 2024.
Sanata Ned Nwoko wanda ya sauya sheƙa zuwa APC ya fara cika baki, ya gargaɗi gwamnan jiharsa ta Delta da ya yi zamansa a PDP kar ya yi gigin sauya sheƙa.
Yan bindigar da suka sace mamban Majalisar dokokin jihar Anambra. Justice Azuka sun ƙashe shi, an gano gawarsa da ta fara rubewa a gadar Neja ta biyu.
Rahotanni daga yankin Bakori a jihar Katsina sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun afka garin Tsiga da ke yankin Bakori a Katsina, sun sace mHarazu Tsiga da wasu.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar Bola Ahmed Tinubu na sauke kwamishinonin INEC a jihohin Sakkwato, Abia da Adamawa daga ka muƙamansu.
Sanata Barau Jibrin da Bamidele sun maida martani ga Abba Moro yayin da ya yi ikirarin cewa sauya sheƙar Sanata Ned Nwoko ta saɓa wa doka saboda PDP ba rabe ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari