- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Jami'an tsaron rundunar 'yan sanda jihar Bauchi sun damke malamin da yai zargin malaman 'kungiyar IZALA da bin 'yan siysa da kuma biyewa kyale-kyalen duniya
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai kai ziyarar aiki Washington, babbar birnin kasar Amurka ranar Lahadi domin halartan taron hadin kan Afrika da kasar Amurka.
Jaridar TheCable ta banakado yadda wata gada a jihar Lagos da aka kashe mata kudi naira biliyan daya da digo shidda ta farawa tsagewa. yayin da aikinta ya tsaya
Akallah ya shefe kusan shekara dari a masallacin harami yana bauta, ba dare b ba rana, ya rasu yana da shekara dari da talatin da shidda da suka gabata wato
UN tai magana kan rahotan Reuters da ya dau hanakali wanda a cikin sa ke zargin sojin Nigeria da aikata laifin tilasata yin fyade ga wasu 'yan mata a barno
Ko'odinetan zaben Tinubu/Shettima a Gombe yace bugu daya zasuyi Atiku a arewa maso gabas, kamar yadda ya zanta da jaridar The Nation a jiya a jihar Gombe..
Wani binciken da Daily Trust tayi, ya gano wasu 'yan Nigeria na fama da karancin abinci ko kuma karyewar tattalin arzikin su sabida yadda kayyyaki suke tashi.
Jam'iyyar adawa a jihar Gombe ta rasa wani jigonta maindubban magoya baya a jihar mai suna Jamilu Gwamna. Gwamna yace ya bar jam'iyyar ne sabida rashin adalci.
Shararrrarriyar cibiyar siysa da shirya muhawara musamman ma ga 'kasashen Africa, CHATHAM HOUSE, ya gayyaci 'dan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi a watan gobe
AbdulRahman Rashida
Samu kari