- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya watau UNICEF ya bayyana rahoton binciken da aka gudanar kan malaman jihohin Borno, Adamawa da Yobe..
Dan takaran shugaban kasan PDP, Atiku Abubakar; mataimakinsa, Ifeanyi Okowa shugaban uwar jam'iyyar PDP, Iyorchia Ayu, da sauran jiga jiga jam'iyyar sun dira K.
Jirgin yakin neman shugaban kasan jam'iyyar All Progressives COngress APC Tinubu ya dira cibiyar daular Usmaniyya, watau jihar Sakkwaton Shehu a yau Alhamis.
Daya daga cikin gwamnonin da suka shigar da gwamnatin tarayya kotun koli, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kira ga yan kasuwar jihar su daina kai tsaffin kudi banki
Hukumar EFCC ta samu nasara daga karshe wajen damke Sanata Peter Nwaboshi wanda ya gudu bayan yanke masa hukuncin da kotu ta yanke masa na daurin gidan yari.
Dan takarar kujerar shugaban kasan Najeriya na jam'iyyar APC ya saki wani sabon sako dake nuna ba ya tare da shugaba Muhammadu buhari bisa lamarin sauya Naira.
A yau Laraba, kotun kolin Najeriya ta dakatad da yunkurin da gwamnatin tarayya ke yi na hana amfani d atsaffin takardun Naira fari da ranar 10 ga Febrairu, 2023
BAbban kotun tarayya dake birnin tarayyar Najeriya Abuja ta wanke 'dan gidan gwamnan jihar Bauchi, Shemsideen Bala Abdulkadir (Oil Sheikh) daga zargin sata.
Kungiyar yan kasuwan mai na Najeriya masu zaman kansu ta bayyana cewa ta hakura, ta fasa shiga yajin aikin da tayi niyyar yi a jihar Borno da kewaye a sanarwar.
AbdulRahman Rashida
Samu kari