Abdullahi Abubakar
7739 articles published since 28 Afi 2023
7739 articles published since 28 Afi 2023
Masana'antar fina-finai ta Nollywood ta tafka babban rashi bayan jarumai akalla hudu sun rasa rayukansu a yau Laraba 10 ga watan Afrilu a hatsarin jirgin ruwa.
Kungiyar Arewa Renaissance Front a jihar Kano ta gargadi Gwamna Abba Kabir kan binciken tsohon gwamnan jihar, Umar Ganduje game da badakalar kadarorin jihar.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya 'yan Najeriya murnan bikin salla inda ya shawarce su da su ci gaba da ba shugabanni goyon baya da hadin kai.
An shiga jimami a jihar Legas bayan wani basarake, Oba Kabiru Agbabiaka ya riga mu gidan gaskiya jim kadan bayan ya dawo daga sallar idi a yau Laraba.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta taya al'ummar Musulmai a kasar murnan bikin salla karama inda ta bukace su da su yi amfani da darussan da suka koya.
Ana cikin jimamin rasuwar fitacciyar jarumar Kannywood, Saratu Gidado da aka fi sani da Daso, an sanar da mutuwar wata jarumar Nollywood, Adejumoke Aderounmu.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kara Alhamis 11 ga watan Afrilu a matsayin ranar hutun domin gudanar da bukukuwan sallah bayan rashin ganin watan Ramadan.
Rundunar 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja ta tabbatar da kama matasa biyar kan zargin sace waya kirar 'iPhone 13 pro' a masallacin Annur da ke birnin.
Babbar Kotun Tarayya ta dauki mataki kan jarumar Nollywood, Halima Abubakar inda ta ci tararta N10m bayan ta ci mutuncin fitaccen Fasto Johnson Suleman.
Abdullahi Abubakar
Samu kari