Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Legas - Hukumar jirahen kasan Najeriya NRC ta dakatar da dawowar jirgin kasan dake jigilar fasinjoji tsakanin Abuja da Kaduna sai wani lokaci da ba'a sani ba.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mr Semiu Adeyemi Adeniran matsayin sabon Shugaban hukumar lissafi da kididdiga na Najeriya (NBS).
Wata babbar kotun jihar Legas a ranar Juma'a, ya yankewa wani bature dan kasar Denmark, Dane Peter Nielsen, hukuncin kisa bisa laifin kashe matarsa 'yar Najeriy
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Dr. Adamu Tutuwa matsayin Dirakta Janar na hukumar binciken masana'antun tarayya watau Federal Institute of Industrial Research
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta samu izinin kotu don cigaba da rike Akanta Janar na tarayya, Ahmed Idris
Gwamnan jihar Kaduna,Nasir El-Rufai, a ranar Alhamis ya bada shawaran tayar da kauyukan Katari, Rijana da Akilibu, dake kan titin babbar hanyar Kaduna-Abuja.
Birnin tarayya Abuja - Babban dogarin marigayi Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya shiga jerin masu neman takara kujerar shugaban kasa a zaben 2023
Jihar Kaduna - Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed -Rufa'i ya bayyana damuwarsa bisa yawaitan yan ta'adan Ansaru da na Boko Haram a jiharsa ta Kaduna.
Bayan jeka-ka-dawo da yan siyasa suka yi na sayan Fom din takara karkashin jam'iyya mai ci ta All Progressives Congress (APC), mutum 23 kadai suka cike Fom din.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari