Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Tsohon Sakataren gwamnatin jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kayar da sauran yan takara bakwai a zaben fiddan gwanin dan takaran gwamnan jihar Ekiti karkashin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira a babbar tashar jirgin Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja bayan ziyarar da ya kai jihar Sokoto don kaddamar da kamfanoni.
Jihar Sokoto - Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fasa zuwa jihar Zamfara sakamakon bacin yanayi a sararin samaniya.
Hukumar aikin yan sanda (PSC) ta umurci Sifeto Janar na yan sanda, Usman Baba Alkali, ya kaddamar da sabon bincike kan alakar dake tsakanin dakataccen jami'i.
Ekiti - Yan takaran kujeran gwamnan jihar Ekiti guda bakwai sun janye daga zaben fidda gwanin da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta shirya yau a jihar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltan Kano ta tsakiya a majalisar datttawa, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi tsokaci kan zaman sulhu ke gudana tsakani
Kamfanin man feturin Najeriya (NNPC) ta bukaci kudi N3 trillion daga wajen gwamnatin tarayya matsayin kudin tallafin man fetur na 2022 tun da an fasa kara faras
Kano - Bayan labarin kisan Hanifa Abubakar a jihar Kano, Gwamna Abdullahi Ganduje, jiya, ya tabbatar da kisa wata yar budurwa kuma mai suna Zuwaiyra Gambo.
Yan jamiyyar Peoples Democratic Party PDP a majalisar wakilai sun bayyana cewa sabon rahoton kungiyar Transparency International ya nuna gaskiyar da suke fada
Abdul Rahman Rashid
Samu kari