Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Tsohon Shugaban kasa na mulkin Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya.), ya bayyana cewa Najeriya fa yanzu tana rugujewa hannun jahilan shugabanni.
Katsina - Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kuma kai hari karamar hukumar Jibiya dake jihar Katsina da daren Talata, 8 ga watan Febrairu, 2022.
Indiya -Hukumomi a kudancin Indiya sun bada umurnin rufe makarantu ranar Talata yayinda zanga-zanga ya barke kan hana dalibai mata Musulmai shiga aji da Hijabi.
Gwamnatin tarayya ta bakin hukumar lura man feturin saman kasa NMDPR ta tabbatar da cewa an samu matsala wajen sarrafa man feturin da aka sayarwa gidajen mai.
Gwamnatin tarayya ta hana tsohon shugaabn hafsan Sojin kasa, Laftanan Janar Kenneth Miniman (mai ritaya) fita da Najeriya bisa zargin hannu cikin satan kudi.
Akalla mutum 13 sun rigamu gidan gaskiya yayinda akayi awon gaba da dimbin wasu a mumunan harin a yan ta'adda suka kai jihar Katsina a daren Litinin da safiyar.
Makonni biyu bayan dakatad da cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, asusun lamunin duniya IMF ya sake kira ga Najeriya tayi gaggawa cire tallafi.
TVCNews na ruwaito cewa yanzu haka yan bindiga suna bude wuta Garun-Gaba, hanyar Zungeru-Kontagora dake jihar Neja. Wani mai idon shaida wanda ke kan tafiya.
Wasu jiga-jigan siyasa daga jam'iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam'iyyar siyasa a mako mai zuwa. Wadanda ake sa ran zasu kafa wannan.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari