Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Abuja - Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta bayyana cewa ta yi ittifaki kuma ta yanke shawara kan matsayarta game da zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Tsohon Shugaban hukumar shirya zaben kasa watau INEC, Farfesa Attahiru Jega, a ya bayyana cewa Najeriya na gab da rugujewa saboa gangancin da mulkin makafin.
Birnin tarayya Abuja - Allah ya yiwa Diraktan Agaji na kungiyar Izalatul Bid’ah wa iqaamatus Sunnah JIBWIS na jihar Nasarawa, Alhaji ALiyu Umar Bawa, rasuwa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Nairobi, kasar Kenya don halartan taron murnar cikar shirin majalisar dinkin duniya na yanayi shekaru 50 (UNEP@50).
Sifeto Janar na yan sanda, IGP Usman Alkali Baba, a ranar Talata ya bayyana bacin ransa bisa yadda ake aikata laifuka a fadin kasa. IGP, wanda da alamun yana m.
Mukaddashin shugaban kungiyar dilolin dabbobin Najeriya, Yahuza Yusuf, ya bayyana cewa Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya yi alkawarin biyan kudin diyyan N2
Abdulmumin Jibrin, Dirakta Janar n majalisar kungiyoyin magoya bayan Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa jigon APCn ne mutum daya tilo da zai iya kada.
Shugaban kamfanin jirgin Mr Allen Onyema ya bayyana cewa hukumomin kamfanin zasu ziyarci Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, nan ba da dadewa ba don sulhu kan abinda
Ofishin Jakadancin Najeriya dake Warsaw, birnin kasar Poland ta fara kwashe yan Najeriya da yaki ta ritsa dasu a kasar Ukraine daga iyakan kasar da Poland.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari