Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Sheikh Dr Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana ra'ayinsa kan wani labari dake cewa Wai Gomnatin Zamafara zata kashe miliyonin kudi domin Taron Maulidi na biyu acikin.
Hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta watau INEC a ranar Asabar ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zaben shugaban kasa, gwamnoni da yan majalisu a 2023.
Sakataren kwamitin yaki da rashawa na fadar Shugaban kasa (PACAC), Sadiq Radda, ya bayyana cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano na da tambayoyi da yawa kansa.
Ruwan sauya sheka daga jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Gombe ya dau sabon salo yayinda tsohon shugaban majalisar dokokin jihar, Markus Samuel.
Shugaban tsare-tsare na masarautar Kano, Isah Bayero, ya baiwa Air Peace sa'o'i 72 su baiwa mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, hakuri bisa wulaka
Abuja - Hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta INEC ta sanar da ranar da za'a gudanar da zaben shugaban kasa, yan majalisa da gwamnoni na shekarar 2023.
Gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta saki kwamandojn yan ta'adda cikin har da yan Boko Haram daga Kurkuku cikin sabon shirin sulhu da ake yi, kafafen yada labarai.
Kwanan uku da fara yakin dake gudana tsakanin Rasha da Ukraniya, kasashen duniya ashirin da bakwai (27) sun yi alkawarin aikewa jami'an Ukraine makamai, magungu
Abeokuta - Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa tsofaffin yan siyasa basu hana matasan neman kujeran shugaban kasa a 2023 ba.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari