Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Barandanci, ta'addanci, garkuwa da mutane sun zama ruwan dare a Arewacin Najeriya musamman yankin Arewa maso yamma. Jihohin dake fama da matsalar yan bindiga.
Wani dan Najeriya mazaunin Ukraine, Nnamdi Okafor, ya bayyana cewa ya gwammace ya zama dan gudun Hijra a wata kasa da yawo gida Najeriya. Okafor ya bayyana haka
Zamfara - Kasurgumin dan bindiga, Bello Turji, ya bayyana cewa asalinsa makiyayi ne kuma mutane suna mamakin yadda ya zama dan ta'adda mai garkuwa da mutane.
Yayinda yan Najeriya ke fama da matsanancin wahalar man fetur, an yi rabon jarkokin mai matsayin kyautar halartar biki a jihar Legas. A hotunan da bidiyon da wa
Abuja - Kamfanin man Najeriya NNPC ta yi kira ga yan Najeriya su daina tada hankulansu suna ajiyan man fetur saboda akwai isasshen mai a ajiye da za'a fitar.
Birnin FCT Abuja - Jirgin jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na uku ya bira birnin tarayya Abuja da daren Juma’a, 4 ga watan Maris, 2022.
FCT Abuja - Jirgin dake jigilar dalibai da yan Najeriya mazauna kasar Ukraine na biyu ya bira birnin tarayya Abuja da yammacin Juma'a, 4 ga watan Maris, 2022.
Wahalar mai da ake fama da shi a fadin tarayya ta yi sanadin mutuwar wani dan kasuwar bayan fagge, wadanda akafi sani da 'yan bunburutu' da matarsa a garin Jos.
Mista Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba mulkin maigidansa kadai aka fara wahala da tsadar man fetur ba..
Abdul Rahman Rashid
Samu kari